Ihu na nufin Kara Mai sauti sosae Wanda zai jawo hankalin mutane.

Misalai gyarawa

Ihun da hafsa tayi yasa mahaifinta tashi daga bacci.

Yaro yayi ihu da karfi har saida mutanen gurin suka taso.

Fassara gyarawa

Ihu(scream).