HausaGyara

BayaniGyara

In kalmace ta Larabci wacce take da ma'anar dayawa idan ta haɗu da aiki to sharaɗi inkuma wadda ta haɗu da guri ko suna umurni ko labari.

Kalmomi masu alaƙaGyara

Inda Inhar

MisaliGyara

  • Nan muka haɗu dashi
  • Nan naganshi
  • Zezo nan ai

FassaraGyara

  • Turanci: if
  • Larabci:ان