Bayani

gyarawa

indai kalmace ta sharaɗi wacce take bayani kan faruwar wani aiki, indai dole akwai wani sharaɗi kafin wani aiki zai gudana.

Kalmomi masu alaƙa

gyarawa

Inhar

Misali

gyarawa
  • Zanje indai yazo
  • Zezo indai yasani

Fassara

gyarawa
  • Turanci:if/ as if
  • Larabci:ادلي