Gida
Kai tsaye
Login
Saituttuka
Ba da kyauta
Game da Wiktionary
Hattara
Binciko
Inganci
Harshe
Bin sawu
Gyara
Kanun bayannai
1
Hausa
2
Suna
3
Misalai
4
Fassara
5
Manazarta
Hausa
gyarawa
Suna
gyarawa
Inganci
na nufin
kyau
ko
karko
na wani abu.
[
1
]
Misalai
gyarawa
Agogon dana siya yana da inganci sosai.
Shafin wikipedia yana da inganci kwarai.
Fassara
gyarawa
Turanci:Quality
Manazarta
gyarawa
↑
Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa.
ISBN 9789781691157
.P,139