Injin ƙyanƙyasa Furuci (help·info) injine wanda yake dauke da wadansu na'urori wanda ake amfani dasu wajen Ƙyanƙyasae ƙwayaye tsuntsaye.
- Taju ya bani ƙwanshi insaka mishi a injin ƙyanƙyasa.
- Na siyo injin ƙyanƙyasa.
fassara
- Larabci:حضنة
- Turanci: incubator