Inna
Hausa
gyarawaWakilin suna
gyarawaInna Furuci (help·info) Na nufin ƙanwar mahaifiya ko kuma yayar mahaifiya ko mahaifiya. [1] [2]
Misali
gyarawa- in anjehutun rabillokaci amakaranta zanje wajan yayan mahaifiyata inkarɓo kuɗi ahannunta.
A wasu harsuna
gyarawa- English - mother
- Arabic - أم
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,10
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,17