Hausa gyarawa

 
inuwar wani mai daukan hoto

Asalin Kalma gyarawa

Watakila kalman inuwa ta samo asali ne daga harshen hausa.

Furuci gyarawa

Suna (n) gyarawa

  1. Inuwa wata abace da take nuna makamancin wani abu musamman idan aka haska jikin abun.[1]
  2. Hausawa kan sanya wa 'ya'yansu suna Inuwa.

Fassara gyarawa

  • Turanci (English): shadow
  • Faransanci (French): ombre
  • Larabci (Arabic): zalla - ظل

Manazarta gyarawa

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 151. ISBN 9789781601157.