Isar-da  Isar-da  ya kasance wani kalmace da take nufin mutumin da aka bama saƙo ya bama wani mutum.[1]

Misalai

gyarawa
  • Luba ta isar-da saƙon.
  • Ki isar-da saƙon ga mahaifiyarki.

Fassara

gyarawa
  • Turanci: Convey

Manazarta

gyarawa