Iyaka
Iyaka na nufin wani yanki ko wuri da aka yi ma ƙa'ida. [1] [2]
- Suna jam'i. Iyakoki
Misalai
gyarawa- Iyakan Najeriya da Kamaru.
- Naje iyakan Jamus.
Fassara
gyarawa- Turanci: Boundary
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,19
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,29