Izgili kalamar tana nufin nuna raini da rashin ɗa'a ga magana ko aikin wani.[1]

Misalai

gyarawa
  • Suna yiwa malamai izgili
  • Babu kyau izgili a addinai

Fassara

gyarawa
  • Turanci: Scoff,Mock

Manazarta

gyarawa