Izza Jin isa da takama da jiji dakai da yin abu saboda kasan bawanda ya isa yacemaka komai soboda su sukeda gari. [1] [2]

Misali

gyarawa
  1. Shiwannan sainuna izza yakeyi saboda babanshi ne mai makarantar.
  • Fassara turanci: pride

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,134
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,211