Ja Ja  Launi mai kalan jini a turance Shine ake kira da Red. Ja kuma na nufin umarnin ka rike wani abu ka jawo shi.

Misali

gyarawa
  • Rigar Bello ja ce
  • Jini ja ne

A wasu harsunan

gyarawa

English: red