Jabu
Jabu shine abin da aka kwaikwaya mara inganci. [1] [2]
- Suna jam'i. Jabubuwa
Misalai
gyarawa- Hukuma tana yaƙi da jabun magunguna
- Ya siya jabun Allura da zare
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,62
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,94