Jadawali Tsarin abubuwa daki-daki wani na bin wani. Bunza, Aliyu Muhammad (2002). Rubutun Hausa : yadda yake da yadda ake yin sa. [1]

Misalai

gyarawa
  • Hukumar wasannin gargajiya a Nijar ta fidda jadawalin wasan bana
  • Kungiyar Bafana ta kalubalanci jadawalin bara

Manazarta

gyarawa
  1. Lagos: Ibrash Islamic Publications Centre. ISBN 978-2821-40-3. OCLC 62456570