Jagora (jam'i: Jagorori) yana nufin wanda yake taimakawa da shigewa gaba ko kuma ɗorawa a kan wani abu ko jama'a. [1] [2]

Suna jam'i. Jagorori

Misalai

gyarawa
  • Jagoran Al'umma
  • Ya jagoranci Kai samame

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,98
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,153