Jahili
Hausa
gyarawaSuna
gyarawaJahili(jam'i; Jahilai) Furuci (help·info) mutumin da yake da rashin sani ko rashin ilimi a ko wanne ɓangare. An danganta Jahili da wanda bai iya rubutu da karatu ba a ko wanne harshe. [1] [2]
A wasu harsuna
gyarawa- English - Illiterate
Misalai
gyarawa- Jahilin Mutun
- Jahilin Mai magani
Karin Magana
gyarawa- Jahilci Duhu
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,86
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,132