Jakada
Jakada Jakada (help·info) Jami'in diflomasiyya da ƙasa ke turawa ƙasashen waje a matsayin wakilinta. [1] [2]
- Suna jam'i. Jakadu
Misalai
gyarawa- Jakadan Amurka a Najeriya
- Jakadan Nijar a majalisar ɗinkin duniya
Manazarta
gyarawa- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,9
- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,6