Al himarun

Jaki

 
Jakai

.

Asalin Kalma

gyarawa

Watakila kalmar jaki ta samo asali ne daga harshen hausa.

Furuci

gyarawa
  1. Jaki
  2. Jakki
  3. Auraki
  4. Aholaki
  5. Iddabari

Suna (n)

gyarawa

Jaki Jaki Donkey  (jam'i: Jakuna, Jakai) na nufin wani dabba da akafi sa ni da daukan kaya domin jigika ko zirga-zirga a cikin gari a zamunan baya.[1]

Fassara

gyarawa
  • Turanci (English): donkey.[2]
  • Faransanci (French): ânesse (female), âne (male).[3]
  • Larabci (Arabic): himarun - حمار.[4]

Manazarta

gyarawa
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 17. ISBN 9789781601157.
  2. Anyebe, Adam A. (2016). Development administration : a perspective on the challenge in Nigeria (First edition ed.). [Zaria, Nigeria]. ISBN 978-978-48643-6-7. OCLC 978351682.
  3. How to say donkey in French". WordHippo. Retrieved 2021-12-31.
  4. DONKEY - Translation in Arabic - bab.la". en.bab.la. Retrieved 2021-12-31.