JallabiyaAbout this soundJallaibua  Doguwan riga ce wanda mafi yawan masu amfani dashi larabawa ne. [1] [2]

Suna jam'i. Jallabai

Misalai

gyarawa
  • Audu ya sanya farar jallabiya
  • An saƙa jallabiya a masaƙa

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,71
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,108