Jangwale
Jangwale (na nufin namijin kadangare) wata 'Yar ƙaramar dabba ce da take tafiya da ƙafa huɗu. [1]
- Suna jam'i. Ƙaɗangaru
Misalai
gyarawa- Jangwale kan tulu.
- Yara suna jifan jangwale.
Karin Magana
gyarawa- Sai bango ya tsage Kadangare ke samun mafaka.
- Albarkacin kaza kadangare ke shan ruwan kasko
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner, shekarata 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,101