Jangwalegwada (na nufin namijin kadangare) wata 'Yar ƙaramar dabba ce da take tafiya da ƙafa huɗu. [1]

Ƙaɗangare yana cin ƙwaro
Suna jam'i. Ƙaɗangaru

Misalai

gyarawa
  • Jangwalegwada kan tulu.
  • Yara suna jifan jangwalegwada.

Karin Magana

gyarawa
  • Sai bango ya tsage Kadangare ke samun mafaka.
  • Albarkacin kaza kadangare ke shan ruwan kasko

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner, shekarata 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,101