Janjani  Janjani dai ya kasance wani nau'i ne na cin abinci ake yi kuma mafi akasarin waɗanda suke yin haka marasa cin abinci ne sosai kuma yawancin su marowata ne[1]

Misalai

gyarawa
  • Akwai ki da janjanin cin abinci.
  • Ka cika janjani Audu.

Manazarta

gyarawa