Jaraba Jaraba (help·info)dai wata kalmace da take nufin mutum fitinanne ne ma'ana ya cika ƙorafi akan duk abin da ba'a bashi ba ko bai samu akan kari ba.[1]