Jariri
JaririJariri (help·info) Ko dabbar da ba a jima da haihuwar ta ba, da Turanci (baby) jariri na nufin dukkan wata halitta mai rai da ba'a dade da haihuwar ta ba.[1] [2]
- Suna jam'i. Jarirai.
Misalai
gyarawa- Ta haifi Dan jariri namiji.
- Unguwan zoma ta yankewa jariri cibiya.
- Naji kukan jariri cikin dare.
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,11
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,19