Jarumai (jam'i ne na jarumi) ma'ana jarumai su ne wadanda suka jajirce ta hanyar nuna jarumta a kan wani gagarumin al'amari.

Misali

gyarawa
  • Jarumai na masana'antar kannywood.