jegare dabbane me matuƙar muni da hatsari wanda aka yi tsawon shekaru dasuka wuce, yana yanayi da ƙadangare amma shi babban e kuma yana tashi.