jeji shine wurin da dabbobi sukafi Rayuwa.

Misali

gyarawa
  • Nayima jejin tarnaƙi
  • Tarnaƙin ya kewaye jejin

fassara

  • Larabci= غابة
  • Turanci= wilderness/bush