Jeri
Jeri Wani adadi na mutane ko abubuwa da yake akan layi ɗaya.[1]
Misalai
gyarawa- Motoci sunyi jerin gwano
- Ɗalibai sunyi jeri ɗaya
- Naga jerin mata a wajen zaɓe
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P152,