Bayani

gyarawa

Jiɓi shine ruwan zufan dayake fita ajikin fatan Mutane. [1]

Misalai

gyarawa
  • Yarinya tana jiɓi.
  • Tayi sharkaf da jiɓi.
  • Sai jiɓi nikiyi.
  • Fati sai jiɓi takeyi kamar ta haɗiye kwaɗo.

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,127