Jijiya
Jijiya Na nufin magudanar jini na jikin mutum ko dabba.[1] [2] [3]
- suna
jam'i.Jijiyoyi
Misalai
gyarawa- Jijiyar kafana ta rike
Fassara
gyarawa- Turanci: Nerve,root
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,203
- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.203. ISBN 9789781601157.
- ↑ https://hausadictionary.com/jijiya