Jika
Hausa
gyarawaGrandchild yana nufin Jika
Misalai
gyarawa- Yaron jikan yayata ne.
- Dan jikan Nomau.
Karin Magana
gyarawa- Jika wahal da kaka
[1]
Manazarta
gyarawaJika na nufin wani abu da aka sama ruwa ko aka yayyafa masa ruwan akayi
Misali
gyarawa- An jika masara da ruwa
- ↑ Neil Skinner, 1965. Kamus na Turanci da Hausa, Northern Nigerian Publishing Company,p 75. ISBN 9 789781691157