Jiki kalmace ta hausa wacce take nufin dukkan abun da ya tattaru a wuri daya na hallita A turanci ana kiranshi body A larabci ana kiranci الجسد

Misali
gyarawa

Jikin mutum Jikin bishiya Jikin akuya Jikin mota