Bayani gyarawa

Jirgin ƙasa Jirgi ne mai tafiya a ƙasa yanada tarogo dayawa yanatafiya mai tsawo gari zuwa gari.

Suna Jam'i. Jirage.

Misalai gyarawa

  • Nahau jirgin ƙasa zanje abuja.

English gyarawa

Train.