Bayani

gyarawa

Juyawa shine mutum ya fuskanta ko ya wajjahar da wani abu ya kalli wani guri.

Misali

gyarawa
  • Wannan kan baya juyawa.
  • Naga ɗalibai suna Juyawa daya can.