Kafet  Furuci  abune mai laushi da ake shimfiɗa shi a ɗaki. Ko a masallaci domin yin ibada[1]

Misalai

gyarawa
  • Kafet ɗina yayi datti sosai gobe zan wanke shi sosai saboda yayi haske

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,186