Kafin  Furuci  kalma ce da ake amfani da ita wajen nuna aiwatar da ko kuma kasantuwar wani abu gabanin a kai ga waninsa da sauransu. A turance kuma ana kiranshi da Before.

Misali

gyarawa
  • Ni na fara shiga aji kafin kowa ya zo makarantar.