KaiSamfuri:errorSamfuri:Category handler(n., nasaba kân, j. kāwunā kāyuwa, kānū, kāyuka) sashin jikin dan adam dake saman wuya.

Misali

gyarawa
  • Kai na ciwo yake
  • Yaji mata ciwo a kai

Fassara

gyarawa

Bolanci

gyarawa

kai Samfuri:errorSamfuri:Category handlerkalmace ta wakilin suna wanda take nuna/bada labarin wanda ake magana da shi.

Misali

gyarawa
  • Meyasa kai mahaukacine.
  • Kaika jawo hankali na.

Fassara

gyarawa
  • Turanci: You (Masculine)
  • Larabci:أنت
  • Hausa: kai (wakilin suna)[4]

Manazarta

gyarawa
  1. Awde, Nicholas, Ahmad, da Malam Barau. "21st century" Hausa: an English-Hausa Classified Word List. London: Centre for African Language Learning, 1987. 10.
  2. Bargery, G. P. A Hausa-English Dictionary and English-Hausa Vocabulary. 2nd ed. Zaria, Nigeria: Ahmadu Bello University Press, 1993. 528.
  3. Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 104.
  4. Gimba, Maina, da Russell G. Schuh. Bole-English-Hausa Dictionary: and English-Bole Wordlist. Oakland: University of California Press, 2014. 92.

Manazarta

gyarawa