Kala Wata kalma ce ta suna. wannan suna ne na gama-gari da ake iya dangantawa ga dukkan wani launi na jinsin kowane abu.[1] [2]

Misalai

gyarawa
  • Riga kalar ja wur
  • Kalan rigarsa ruwan kore

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,31
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,46