Kalace na nufin Karin kumallo.
MISALI
Amina batayi kalace ba yau. Sai nayi kalace zantafi makaranta
FASSARA
Kalace (breakfast).