Kalmasa About this soundKalmasa  na nufin lankwasa abu.[1] [2] [3]

Misalai gyarawa

  • Naba tela wandona yamun kalmasa
  • Hannun rigana ya warware sai na Mai kalmasa

Fassara gyarawa

Turanci: Folding

Manazarta gyarawa