Kaluluwa About this soundKaluluwa  Wani irin ƙaramin kumburi ne da jikin mutum ke yi yayin wata rashin lafiya.[1]

Kaluluwa a jikin marena mutum

Misalai

gyarawa
  • Kaluluwa ta fitowa Lado a wuya sakamakon ciwon da yaji a baki.

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,103