Kama
Kamawa da turanci hakan na nufin Arresting da Hausa kuma yana nufin kamar ka kama wani abu da hannu.[1]
Misalai
gyarawa- Yan sanda sun kama wacce ake zargi
Manazarta
gyarawaKama wani nau'in ne na kalar mutun wanda yayi kamancece niya da wani abun
Misali
gyarawaAudu yayi kama da sani
- ↑ Neil Skinner, 1965. Kamus na Turanci da Hausa, Northern Nigerian Publishing Company,p 9. ISBN 9 789781691157