Kammalalle About this soundkammalalle  dai ya kasance wani kalmace da take nuna wan nan abun an riga an gamashi.[1]

Misalai gyarawa

  • Littafin kammalalle ne.
  • Kammalallen gida ne waccan.

Fassara gyarawa

  • Turanci: Completed

Manazarta gyarawa