Kamu wato koko wani nou'in abincin gargajiya ne wanda hausawa keyi kuma sukan hada shine da gero.