Kano
Hausa
gyarawaBayani
gyarawaKano Kano (help·info) babban birnine a Najeriya kuma shine gari mai mafi yawan jama'a a 'Najeriya dake Arewa maso yamma na kasar. Garin ya kasance babban mazaunin yan Adam ne shekaru aru-aru. Kuma ana mata lakani da Cibiyar kasuwanci.
Nasaba
gyarawaAkan kira ɗan jahar da Bakano
- Adam bakano ne.
Misali
gyarawaKano jabace a jamhuriyar Najeriya. Fassara
- Larabci: كانو
- Turanci: kano
A wasu harsunan
gyarawaEnglish:Kano state