Kanumfari About this soundKanumfari  wani irin busasshen fure mai toho da ake samu daga wata bishiya mai tsirowa a ƙasashe masu zafi.ana amfani da kanumfari wajen kayan ƙamshi da Yaji. Da turanci ana kiranshi da Clove.[1] [2]

Kanumfari a zube

Misalai

gyarawa
  • Shayin yaji kanumfari.
  • Kanumfari na ƙarawa yaji armashi.

Manazarta

gyarawa
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,44
  2. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,30