Bayani

gyarawa

kasancewa nanufin zamtowar abu ko zaman mutum wane.

Misali

gyarawa
  • Kasancewar biyu daga cikin'yan sanda sun gabatar da hujja a kotu an sake su.
  • Adam ya kasance gayen zamanin nan.