Hausa gyarawa

Suna gyarawa

Kasuwa wani waje ne Wanda mutanen garuruwa suke zuwa domin baza hajar su, kuma kasuwa waje ne inda ake saya ko sayar da wata haja.[1]

Misalai gyarawa

  • Naje kasuwa siyan kayan miya[2]

Karin Magana gyarawa

  • Inna raina kasuwa ko sautu banayi a cikin ta
  • Kowa yai zagi a kasuwa yasan da wanda yake.
  • Kasuwa a Kai Miki dolo.

Fassara gyarawa

  • Turanci:Market

Manazarta gyarawa