Katifa Katifa  abin bacci mai taushi da ake kwanciya a kai.[1]

Suna jam'i. Katifu

Misalai

gyarawa
  • Na kwanta akan katifa mai taushi
  • An ɗora katifa akan gado
  • Kai amman katifar akwai laushi sosai.

A wasu harsunan

gyarawa

English: mattress

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P106,