Kawaici wani abu ne da mutane suke yi a tsakaninsu domin kau da kai a kan wani abu, musamman wanda suke da damar cewa wani abu.

Misali

gyarawa
  • Sulaiman akwai shi da kawaici.